+ -

عن أبي قتادة الأنصاري رضي الله عنه قال: «خَرَجْنَا مَعَ رَسُول الله صلى الله عليه وسلم إلَى حُنَيْنٍ -وَذَكَرَ قِصَّةً- فَقَالَ رَسُولُ الله صلى الله عليه وسلم : مَنْ قَتَلَ قَتِيلاً لَهُ عَلَيْهِ بَيِّنَةٌ فَلَهُ سَلَبُهُ» قَالَهَا ثَلاثاً.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Qatada Al-ansari -Allah ya yarda da shi- ya ce: Mun fita tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zuwa yakin Hunain- sai ya faxi Qissar sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Cewa Annabi - SAW- ya ce a ranar Hunain: Duk wanda ya kashe wanda sukai futo na futo kuma yana da Shaida ko Dalili, yana da ganima, wato yana da tufafi da makaman wanda aka kashe, da sulkensa da ya yi yaƙi da shi, da kuma cewa Abu Qatada ya kashe wani mutum, sai ya ce wa waɗanda suke kewaye da shi: Na kashe wani mutum, don haka ya yi rantsuwa Wanda ya san wannan dole ne ya ba da shaida a gare ni, ya faɗi hakan sau uku.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa Portuguese Malayalam
Manufofin Fassarorin