lis din Hadisai

Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara
عربي الإنجليزية الأوردية
Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
عربي الإنجليزية الأوردية
Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
عربي الإنجليزية الأوردية
Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su
عربي الإنجليزية الأوردية
‌Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta
عربي الإنجليزية الأوردية