عن أبي أمامة رضي الله عنه مرفوعاً: « مَنْ لَمْ يَغْزُ أَوْ يُجَهِّزْ غَازِيًا أَوْ يَخْلُفْ غَازِيًا في أهله بخير، أصابه الله بقارعة قبل يوم القيامة ».
[حسن] - [رواه أبو داود]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda bai yi yaki ba ko kuma ya shirya Mayaki ko kuma ya Wakilci Mayakin da Alkairi a cikin Iyalansa, Sai Allah ya same shi da Makwakwashiya kafin Ranar Al-kiyama"
[Hasan ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (16)