عن أبي رافع رضي الله عنه مرفوعاً: «من غسَّل ميتاً فكتم عليه، غفر الله له أربعين مرة».
[صحيح] - [رواه الحاكم والبيهقي والطبراني]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Rafi'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in"
[Ingantacce ne] - [Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi]