lis din Hadisai

Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da haka idan kuna ganin hakan, da ruwa da magarya, ku sanya kafur a na ƙarshe - ko wani abu daga kafur -, idan kun gama ku sanar da ni
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in
عربي Turanci urdu