+ -

عن فَضَالَةُ بنُ عُبَيْدٍ وسلمان الفارسي وعقبة بن عامر الجهني رضي الله عنهم مرفوعاً: «كُلُّ مَيِّتٍ يُخْتَمُ على عَمَلِهِ إلا الُمرَابِطَ في سبيل الله، فإنه يَنْمِي لَهُ عَمَلَهُ يوم القيامة، ويُؤَمَّنُ فتنة القبر».
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي وأحمد من حديث فضالة -رضي الله عنه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya saukar da: Babu laifi akan ku ku nemi Falala daga Ubangijinku" Bakara:198 a cikin lokacin Hajji...
[Ingantacce ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Kowane Mamaci ladan aikinsa yana tsayawa da Mutuwarsa, ba’a rubuta masa komai sabo, sai mai aman dako a tafarkin Allah,shi ne wanda yakr gadin Iyakokin Musulmai saboda Allah saboda haka Allah ya Aurtashi da wanzuwar ladan aikinsa, kuma za’a amuntar das hi daga fitinar Kabari kuma Mala’iku biyu ba asu tambayar shi ba

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa Malayalam
Manufofin Fassarorin