+ -

عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما قال: كانت عُكَاظُ، ومَجِنَّةُ، وذُو المجَازِ أسوَاقَاً في الجاهلية، فَتَأَثَّمُوا أنْ يَتَّجِرُوا في المواسم، فنزلت: {ليس عليكم جناح أن تبتغوا فضلاً من ربكم} "البقرة" (198) في مواسم الحج.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya saukar da: Babu laifi akan ku ku nemi Falala daga Ubangijinku" Bakara:198 a cikin lokacin Hajji"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Wadan nan wurare sun kasancr kasuwanni ne ga Mushirikai kafin zuwan Musulunci suna yin kasuwanci a cikinta a lokutan Hajji, sai Sahabbai –Allah ya yarda das u- suka ji tsoron yin zunubi in sunyi kasuwanci a cikinta a lokacin aikin hajji, sai allah ya saukar da wannan Ayar don tayi musu bayanin Kasuwanci a cikin lokacin Aikin Hajji bat a bata aikin Hajji ta hanayar Shari’a, kan cewa Kasuwanci cikin Hajji halas ne, sai dai abun day a fi kuma yafi dacewa shi ne Mutum ya yi aikin Hajji ba tare da hada da komai ba, to wannan shi ne mafifici

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Malayalam Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin