عن السائب بن يزيد رضي الله عنهما قال: «لما قدم النبي صلى الله عليه وسلم من غزوة تبوك تلقَّاه الناس، فتلقيته مع الصبيان على ثَنِيَّةِ الوداع». وفي رواية قال: «ذهبنا نَتَلَقَّى رسول الله صلى الله عليه وسلم مع الصبيان إلى ثَنِيَّةِ الوداع».
[صحيح بروايتيه] - [رواه البخاري وأبو داود. الرواية الأولى لفظ أبي داود. الرواية الثانية لفظ البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"
[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun] - [Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi]

Bayani

Al-Sa'ib ya bada Labarin cewa shi yayin da Annabi ya SAW ya iso Madina tare da Sahabbansa suna masu dawowa daga yakin Tabuka sun futo don tarbarsu a Thaniyat Al-wadaa, kuma ita wani guri ne daf da Madina, kuma wannan don dauke musu kewa ne da dadada musu, da kuma kwadaitarwa ga wadanda basu futa yakin ba

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin