kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
عربي Turanci urdu
Bai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba
عربي Turanci urdu
"Idan Mutum Uku suka futa tafiya to su dora dayansu ya zama shugaba"
عربي Turanci urdu
Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi
عربي Turanci urdu
Tafiya yanki ne na Azaba
عربي Turanci urdu
Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba
عربي Turanci urdu
Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wanda aka Zalunta, da kuma Mummunan gani a cikin Ahali da Dukiya"
عربي Turanci urdu
"Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"
عربي Turanci urdu
"Idan kukai tafiya a cikin Yalwa, to ku bawa Rakuma hakkinsu na Kasa, kuma idan kukai Tafiya cikin Fari kuyi Saurin Tafiya, kuyi gaggawar wanketa"
عربي Turanci urdu
"Na Umarce ku da yin tafiya cikin duhun dare, Saboda Kasa ana Nade ta da daddare"
عربي Turanci urdu
"Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a"
عربي Turanci urdu
"Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"
عربي Turanci urdu
Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa
عربي Turanci urdu