+ -

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما مرفوعاً: نهى رسول الله صلى الله عليه وسلم أن يُسَافَرَ بالقرآن إلى أرض العدو.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Annabi -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana daukar Al-Qur'ani da kuma tafiya da shi zuwa garin Kafirai wadan da basa Addinin Musulunci kada ya zamanto abun Wulakantawa a can, kuma idan mafi yawan rinjaye tunani rashin samun hakan to ya halatta.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin