1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa "Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa"

عن أسامة بن زيد رضي الله عنهما مرفوعاً: «إذا سمعتم الطاعونَ بأرض فلا تدخلوها وإذا وقع بأرض وأنتم فيها فلا تخرجوا منها».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An rawaito daga Usama Bn Zaid -Allah ya yarda da shi daga Annabi: "Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

"Idan Annoba ta faru a wata Kasa kada wani Mutum ya shige ta, Saboda haka bai halatta a shige shi ba, saboda kare lafiyarsa da lafiyar waninsa, kuma idan rashin lafiyar ta shiga gari kuma yana ciki bai halatta gare shi ya futa ba kuma ya wajaba yayi hakuri kan abunda Allah ya kaddara masa don a rubuta masa lada.

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
VI Tiếng Việt الفيتنامية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية