عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «للعبد المملوك المصلح أجران»، والذي نفس أبي هريرة بيده لولا الجهاد في سبيل الله والحج، وبر أمي، لأحببت أن أموت وأنا مملوك.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Bawa da aka Mallaka Mai gyara yana da Lada Biyu" kuma na rantse da wanda Ran Abuhuraira ya ke a Hannunsa ba don Jihadi a tafarkin Allah ba da kuma Hajji, da kuma biyayyar Mahaifiyata ba, da nai kwadayin na Mutu ina Bawa
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: "Bawa da aka Mallaka Mai gyara yana da Lada Biyu"; saboda tsayuwa da hakkin Allah Madaukakin Sarki- na ibadu da tsayuwarsa da hakkin Maigidansa na Hidima, Sannan Abuhuraira -Allah ya yarda da shi- ya bada labarin cewa ba don babu Jahadi akan Bawa ba, da kuma tsayuwarsa ga Hidimar Mahaifiyarsa na ciyarwa da Hidima wallahi da na fi son in zamanto na Mutu a Matsayin yana Bawa sabida Ladan da yake cikinsa

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur
Manufofin Fassarorin