عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من أعتق رقبة مسلمة أعتق الله بكل عضو منه، عضوًا منه في النار، حتى فرجه بفرجه».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Duk wanda ya Yanta wani Rai Musulmi to Allah zai Yanta da kowace Gaba daga jikinsa daga Wuta, har Al-aurarsa da Al-aurarsa"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

A cikin wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Yanta Mutum Musulmi. kuma duk wanda ya 'Yanta Wani Wuya kai kace ya 'Yanya baki dayansa daga Wuta, Kuma lallai cewa a cikin 'Yanta Wuyaye akwai tabbatar da daukaka ga Musulmai da gusar Kaskancin Bauta daga gare su.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa
Manufofin Fassarorin