1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey

عن محمد بن عباد بن جعفر قال: «سألت جابر بن عبد الله رضي الله عنهما : أَنَهَى النبي صلى الله عليه وسلم عن صوم يوم الجمعة ؟ قال: نعم». وفي رواية: «وَرَبِّ الْكَعْبَة».

Daga Muhammad Dan Abbad Dan Ja'afar Ya ce: "Na Tamabayi Jabir Dan Abdullahi: "ai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba"

Ingantacce ne Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Yayin Da Jumu'a ta Kasance Ranar idi ga Musulmi, Sharia ta hana kebance jumua da azumi ko tsayiwar dare, sai dai yayi Azumi kafinta ko bayanta ko kuma yakasance cikin Azumin da ya saba, don kada jahilan Mutane suma su keban ce Ranar jumu'a da kara wata Ibada ba ta Hanyar Sharia ba.

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية