عن جُبير بن مُطعم رضي الله عنه مرفوعًا: «لا تَمْنَعُوا أحدًا يطوف بهذا البيت، ويصلي أي سَاعة شاء من لَيل أو نَهار».
[صحيح] - [رواه أبو داود وأحمد والترمذي والنسائي وابن ماجه والدارمي]
المزيــد ...
Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi]
Jawabin da ke cikin wannan hadisin na wadanda ke kula da lamuran harami ne, kuma sun kasance a zamanin Annabi daga Bani Abd Manaf. Hakanan ya shafi kowane lokaci, gami da lokacin da aka hana sallah.