عن أنس بن مالك رضي الله عنه مرفوعاً: «أُمِر بِلاَل أن يَشفَع الأَذَان، ويُوتِر الإِقَامَة».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Anas Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: "Ya umarci Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu, kiran salla kuma sau daida
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi tsira da amincin Allah ya umarci ladaninsa' Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu don shi kairan salla sanarwace ga wanda ba su nan,amma banda kabbara a farkonta,hakanan kuma yinsa sau hurhudu ya tabbata,hakanan kuma yin kalmar tauhidi sau daya akarshe,haka nan ya tabbata yinta sau daidai,kamar yadda ya umarci Bilal ya yi ikama sau daidai, domin ita tunatar da wanda suke gurin ne,amma banda(takbir),da lafazin kad kamatissalatu"don maimaita su sau bibbiyu ya tabbata

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin