عن أسيد بن حضير وأنس بن مالك رضي الله عنهما أنَّ رجُلاً من الأنصار، قال: يا رسول الله، ألاَ تَستَعمِلُنِي كما استَعمَلت فُلانًا، فقال: «إِنَّكُم سَتَلقَون بَعدِي أَثَرَة فَاصبِرُوا حَتَّى تَلقَونِي على الحَوض».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Usaid Bn Khudair da Anas Allah ya yarda da su cewa wani Mutum daga cikin Mutanen Madina ya ce: ya Manzon Allah ba ka Xorani a Mulki ba kamar yadda ka yiwa wane> sai ya ce: "Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]