kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Wata rana Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsaya a cikinmu, sai ya yi mana wa'azi, wa'azi isasshe zukata suka ji tsoro daga gare shi, idanuwa suka zubar da hawaye daga gareshi, aka ce: Ya Manzon Allah ka yi mana wa'azin bankwana to ka yi mana alkawari. Sai ya ce: '@Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifofina shiryayyu*, ku rike su da turamen hakoranku, na haneku da fararrun al'amura, domin cewa kowacce bidi'a bata ce".
عربي Turanci urdu
"Lallai zan bai wa wani mutum wannan tutar Allah Zai yi buɗi ta hannunsa, yana son Allah da manzaonSa kuma Allah da manzonSa suna son shi". Ya ce: Sai mutane suka kwana suna tattaunawa a daran waye a cikinsu za'a ba shi ita, lokacin da mutane suka wayi gari sai suka yi jijjifi ga manzon Allah - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - kowanne su yana ƙaunar a ba shi ita, sai ya ce: "Ina Aliyu ɗan Abi Dalib?" sai aka ce : Shi ya manzon Allah yana ciwon idanu, ya ce: "Ku aike masa", sai aka zo da shi sai manzon Allah - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya yi tofi a cikin (idanuwa) ya yi masa addu'a, sai ya warke kai kace babu wani ciwo a tare da shi, sai ya ba shi tuta, sai (Sayyidina) Aliyu ya ce: Ya manzon Allah, shin zan yake su ne har sai sun zama irinmu? sai ya ce: "Ka zarce a hankali har sai ka sauka a farfajiyarsu, sannan ka kira su zuwa ga musulunci, ka ba su labari da abinda yake wajaba akansu na hakkin Allah a cikinsa,@ na rantse da Allah, Allah ya shiryar da mutum daya da kai shi ne mafi alheri daga jajayen ni'imomi (rakuma)".
عربي Turanci urdu
Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi Azumi in kuma kaga dama ka sha ruwanka"
عربي Turanci urdu
"Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba".
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa.
عربي Turanci urdu
Na ganka kana sallah banda sumba? Ya ce: Da ban ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - na aikata abin da na aikata ba
عربي Turanci urdu
Na ga Ansaruwan da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - suke yi - wani abu da na umarci kaina cewa kada in bi wani daga cikinsu sai dai in bauta masa.
عربي Turanci urdu
Lallai ku wallahi kuna yin wasu Ayyuka mafi siranta daga gashi a Idanuwanku, mu kuma muna xaukar su a lokacin Manzon Allah SAW suna cikin Masu Hallakarwa
عربي Turanci urdu
Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara
عربي Turanci urdu
Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma kuna talakawa sai Allah ya Azutaku sabida ni?
عربي Turanci urdu
Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku
عربي Turanci urdu
Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah
عربي Turanci urdu
Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair
عربي Turanci urdu
Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata
عربي Turanci urdu
Ba zan yi kuka ba idan ban san cewa abin da Allah Ta’ala yake da shi ba alheri ne ga Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - amma ina kuka cewa wahayi ya yanke daga sama, don haka suna matukar farin cikin yin kuka, don haka suka yi kuka da shi
عربي Turanci urdu
Ban taba jin Omar - Allah ya yarda da shi - ya ce da komai ba: Ina tsammanin irin wannan-da-irin wannan ne, amma ya kasance kamar yadda yake tsammani.
عربي Turanci urdu
Allah - Mai girma da daukaka - ya umurce ni in karanta muku: (Ba wadanda suka kafirta ba ne
عربي Turanci urdu
Ya Saad bin Muadh, Aljanna da Ubangijin Ka'aba, na iske iska a kanta. Ba tare da kowa ba
عربي Turanci urdu
"Yayin da Mutanen Yeman suka zo wajen Manzon Allah: Hakika Mutanen Yemen ya zo muku"
عربي Turanci urdu
Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu
عربي Turanci urdu
Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai ya hau SAW kansa, har saida ya daidaita akansa, sai ya ce: naji Mazon Allah SAw yana cewa ta Wajaba ga Xalha.
عربي Turanci urdu