عن جابر بن عبد الله رضي الله عنه مرفوعًا: «الزُّبير ابن عَمَّتي، وحَوَاريِّ من أُمَّتي».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karvo daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata"
Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Manzon Allah yana bada Labarin cewa Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da shi- shi dan gwaggon sa ne Safiyya bint Abdulmuxallib -allah ya yarda da ita, kuma shi Mataimakinsa ne a cikin Al-ummarsa

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin