+ -

عن جابر بن عبد الله رضي الله عنهما ، قال: أقبل سعد، فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «هذا خالي فليُرِني امرؤٌ خالَه».
[صحيح] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Jabir Allah ya yarda da su ya ce: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Sa'ad Bn Abi Waqqas -Allah ya yarda da shi- ya zo Majalisin Annabi SAW yayin da Manzon Allah SAW ya ganshi sai ya ce: Wannan Kawu na ne kuma ina Alfahari da shi, to kowane Muyum ya nuna mun Kawun sa; don ya bayyana a lokacin babu wanda yake da Kawu kamar kawuna, kuma Sa'ad ya kasance daga Qabilar Bani Zahra ne, kuma Mahaifiyar Manzon Allah SAw Amina ita daga Bani Zahra ta ke, kuma shi Xanuwanta ne, kuma 'Yan Uwan Uwa Kawunnani ne.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog
Manufofin Fassarorin