kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Na barranta daga Allah ina da wani aboki daga gare ku, domin Allah ya karbe ni a matsayin aboki kamar yadda aka dauki Ibrahim a matsayin aboki, kuma da na zabi al'ummata a matsayin aboki, da na dauki Abubakar a matsayin aboki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
cewa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya fada a cikin Al-Ansar: "Mumini ne kawai ke kaunarsu, munafuki ne kawai zai ki su".
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce a ranar Khyber: "Bari a ba ni wannan tutar ta wani mutum mai kaunar Allah da ManzonSa, Allah ya buda wa hannayensa."
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ba zai tava shiga wuta ba duk Mutumin da ya Halarci yaqin Badr da Hudaibiyya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, sannan aka sake shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madina
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ban taba ganin wani mutum da ya Manzon Allah SAW ya fansheshi ba bayan Sa'ad naji shi yana cewa: Ka harba fansarka da Mahaifana
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Amirul Muminina, Allah Madaukaki ya ce wa Annabinsa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: {Ka yi afuwa ka yi umarni da al'ada kuma ka kau da kai daga jahilai.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Haqiqa a Hannuna Takubba Tara sun karye a ranar yaqin Mu'ata, babu abunda ya ragu a Hannuna sai Takobin Yamani
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci