عن عائشة قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ما خُيِّر عَمَّار بين أمرين إلَّا اختار أرشدَهما».
[صحيح] - [رواه الترمذي وابن ماجه وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Bayani

Cikin Wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Sahabi Maigirma Wato Ammar Bn Yasir -Allah ya yarda da su- Kuma cewa shi ba'a tava bashi wani zavi a tsakanin wasu Al-amura biyu ba sai ya zavi wanda yafi dacewa kuma Mafi daidai kuma mafi kusa da Gaskiya

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin