+ -

عن أبي هريرة قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «رأيتُ جعفرًا يطير في الجنة مع الملائكة».
[صحيح] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Ankarvo daga Abu huraira ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Manzon Allah SAW yaga ni a cikin Mafarkinsa Xan Baffansa ja'afar Bn Abi Xalib -ALlah ya yarda da shi- yana tashi a cikin Al-janna tare da Mala'iku, shi yasa ake kiransa da Ja'afar Mai tashi, da kuma Ja'afar Mai fuka fukai Biyu, kuma Ja'afar yayi Shahada ne a yaqin Mu'ata bayan an sare masa Hannayensa, sai Allah ya Musanya masa wasu da fuka fukai a cikin Al-janna tare da Mala'iku.

Fassara: Turanci Sifaniyanci Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci
Manufofin Fassarorin