عن ابن عمر رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إنَّ اللهَ جَعَل الحقَّ على لِسان عمر وقَلْبه». وقال ابن عمر: ما نَزَل بالناس أمرٌ قطُّ فقالوا فيه، وقال فيه عمر، إلا نَزَل فيه القرآن على نَحْوِ ما قال عمر.
[صحيح] - [رواه الترمذي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- cewa manzon Allah SAW ya ce: Lallain Allah ya sanya Gaskiya a Harshen Umar da kuma Zuciyarsa" Kuma Ibn Umar ya ce: Babu wani abu da zai sauka ga Mutane su faxi wani abu a cikinsa, kuma Umar yace wani abu a cikinsa: sai Qur'ani ya sauka a cikinsa daidai da abunda umar ya ce
[Ingantacce ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Ibn Umar -Allah ya yarda da su- a cikin Wannan Hadisin cewa manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah ya bayyana gaskiya a harshen Umar da zuciyarsa, kuma wanca nanka, kuma wannan Al-amari ne Na halitta ne kuma tabbatacce gare ne, Kuma Ibn Umar ya ce abunda ya faru ga Mutane na wani Al-amari a lokacin Manzon Allah SAW sai sahabbai su ec wani abu na ra'ayinsu da Ijtihadinsu, kuma Umar ya faxi nasa ra'ayin da Ijitihadin face sai Qur'ani ya sauka daidai da faxin Umar -Allah ya yarda da shi

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin