+ -

عن جابر رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لن يدخلَ النارَ رجلٌ شَهِد بدرًا والحُدَيْبِيَة».
[صحيح] - [رواه أحمد، وأصله في صحيح مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: "Ba zai tava shiga wuta ba duk Mutumin da ya Halarci yaqin Badr da Hudaibiyya"
[Ingantacce ne] - [Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Ma'anar Hadisin shi ne cewa shi ba zai shiga Wuta ba ba duk Mutumin da ya halarci Yaqin Badr da sulhun Hudaibiyya tare da Manzon Allah SAW Kuma wannan bishara ce Babba a gare su -Allah ya yarda da su

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Kurdawa Portuguese Swahili Asami الأمهرية الهولندية
Manufofin Fassarorin