+ -

عن ابن عمر رضي الله عنهما ، عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «هذا الذي تحرَّكَ له العرشُ، وفُتِحَتْ له أبوابُ السماءِ، وشَهِدَه سبعون ألفًا من الملائكة، لقد ضُمَّ ضَمَّةً، ثم فُرِّجَ عنه».
[صحيح] - [رواه النسائي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, sannan aka sake shi
Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa
Manufofin Fassarorin