lis din Hadisai
An halicci Mala'iku daga Haske, kuma an halicci Aljanu daga garwashin Wuta, kuma an halicci Adam daga abunda ya Wasaftamuku
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zantar damu alhali shi mai gaskiya ne abin gasgatawa:
"Lallai cewa halittar dayanku ana tarota a cikin mahaifiyarsa yini arba'in da dare arba'in
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ka yi albishir da haske biyu da aka ba ka su, wanda ba'a bawa wani Annabi kafinka ba; Ita ce Fatihatul Kitab, da ƙarshen suratul Baƙarah, ba za ka karanta wani harafi daga cikinsu ba sai an ba ka shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, sannan aka sake shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a.
Me ya hana ka ziyarce mu fiye da yadda ka ziyarce mu?
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xari shida
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xaei shida
A daren da aka kama ni, na wuce ta Jibrilu a cikin mafi yawan jama'a, kamar tsayayyen tsauni daga tsoron Allah -mabuwayi da daukaka
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce a ranar Badar: Wannan shi ne Jibrilu, yana ɗaukar kan dokinsa, a kansa kayan yaƙin
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Kamar ina kallon ƙurar da ke haske a cikin rariyar garin Bani Ghanam, jerin gwanon Jibrilu - SAW- lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya taka zuwa Bani Qurayza