عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ لله ملائكةً سَيَّاحين في الأرضِ يُبَلِّغوني مِن أُمَّتِي السَّلامَ».
[صحيح] - [رواه النسائي وأحمد والدارمي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai cewa mafi cancantar Mutane da ni a Ranar alkiyama mafi yawansu Salati a gare ni"
Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi

Bayani

A cikin wannan hadisin, Annabi mai tsira da amincin Allah ya fada cewa Allah Madaukakin Sarki yana da mala’iku wadanda suke yin tafiye-tafiye masu yawa a farfajiyar duniya, don haka idan wani daga cikin wannan al’ummar ta yi sallama ga Annabi – SAW- to za su riski Annabi – SAW- suna cewa: Don haka da haka an gaishe ku.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin