+ -

عن الزُّبير بن العَوَّام رضي الله عنه قال: كان على النبي صلى الله عليه وسلم دِرْعان يوم أحد، فنهض إلى الصَّخرة فلم يستطع، فأَقعد طلحة تحته، فصعد النبي -صلى الله عليه وسلم عليه- حتى استوى على الصخرة، فقال: سمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «أَوْجِبْ طلحة».
[حسن] - [رواه الترمذي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai ya hau SAW kansa, har saida ya daidaita akansa, sai ya ce: naji Mazon Allah SAw yana cewa ta Wajaba ga Xalha."
[Hasan ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Manzon Allah SAW ya Kasance yana sanya riguna biyu na Qarfe; saboda kare kansa daga sukar Abokan gaba a yaqin Uhudu sai ya tashi ya fuskanci wani Dutse; don ya hau kansa bai iya hawa ba, sai Xalha -Allah ya yarda da shi- ya zo ya sunkuya kasan manzon allah SAW sai ya hau kansa har ya iya hawa kan Dutsen, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ta wajaba ga Xalha" ai lallai cewa xalha da wannan aikin nasa ya tabbatarwa da kansa da wannan aiki na yau ya samu al-janna, kuma ya cancanceta da wannan aikin

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog
Manufofin Fassarorin