عن أنس رضي الله عنه قال: دخل النبي صلى الله عليه وسلم المسجد فإذا حبل ممدود بين الساريتين، فقال: «ما هذا الحبل؟» قالوا: هذا حبل لزينب، فإذا فَتَرَتْ تَعَلَّقَتْ به. فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «حُلُّوهُ، لِيُصَلِّ أحدكم نشاطه فإذا فَتَرَ فليرقد».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce Annabi -Amincin Allah a gare shi ya shiga Masallaci sai ga wata igiya an daurata a jikin durkoki biyu, sai ya ce : "Wannan Igiyar maye?" sai suka ce wannan Igiyara ta Zainab ce, idan ta gaji sai ta rike ta, sai Annabi -Amincin Allah a gare shi ya ce: "ku kwance ta,Dayanku yayi Sallah cikin Nishadi, Idan kuma ya gaji to yayi kwanciyarsa"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Kurdawa
Manufofin Fassarorin