عن أبي سعيد الْخُدْرِيِّ رضي الله عنه مرفوعًا: (إذا صلَّى أحدكم إلى شيء يَسْتُرُهُ من الناس، فأراد أحد أن يَجْتَازَ بين يديه فَلْيَدْفَعْهُ، فإن أبى فَلْيُقَاتِلْهُ؛ فإنما هو شيطان).
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Portuguese
Manufofin Fassarorin