kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ki xaukemun wannan labulen naka, saboda hotunan sa suke har yanzu a cikinSallah ta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kuna yin hamma yayin sallah daga Shaidan, don haka idan wani daga cikinku yayi hamma, to, ya bar shi gwargwadon iyawarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan zafin ya yi zafi sosai, ku yi sanyi tare da addu’a. Jahannama tana da zafi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na lura da sallar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai na sami tsayuwarsa, da ruku'unsa, da daidaitonsa bayan ruku'u,da sujjadarsa, da zamansa tsakanin sujjada biyu, da zamansa tsakanin sallama da juyawa: kusan daidai da daidai.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya Arba'in shi ne mafi Alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah Abu-Al-nadhr: Bansani ba: Kwana Arba'in ya ce ko Wata ko Shekara
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mun kasance Muna Sallah Kuma Dabbobi suna wucewa ta gabanmu sai muka gayawa Manzon Allah SAW hakan sai ya ce: Kwatankwacin tsinin Mashi yakasance a gabanku, sannan babu damuwa da wanda ya wuce a gabansa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku daukei wannan rigar zuwa Abu Jahim, ka kawo ni Abjbaniya na Abu Jahim. Ya shagaltar da ni daga Sallah ta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya ku Mutane babu abunda ya ragu daga cikin Alamomin Annabta sai Kyakkyawan Mafarkin da Musulmi zai ganshi, ko a ganar masa, ku saurara kuma lallai ni ina hana karanta Al-qur'ani a a Ruku'u ko a Sujada
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci