عن أبي جُهَيْمِ بْنِ الْحَارِثِ بْنِ الصِّمَّةِ الأنصاري رضي الله عنه مرفوعاً: «لو يعلم المار بين يدي الْمُصَلِّي ماذا عليه لكان أن يَقِفَ أربعين خيرا له من أن يَمُرَّ بين يديه». قال أَبُو النَّضْرِ: لا أدري: قال أربعين يوما أو شهرا أو سنة.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Abu Juhaim Dan Alharis Dan Simmah mutumin Madina - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Mai yin sallan a gaban Ubangijinsa yake yana ganawa da shi, idan wani ya wuce ta gabasnsa to ya yanke wannan ganawar kuma ya rikita masa sallarsa,don haka zunubin wanda ya janyo matsala cikin sallar mai salla ya zama babba Don haka shari'a ta bayyana cewar da ya san abin da ke kansa na zunubi a dalilin waucewarsa ta gaban masallaci,da ya gwammace ya tsaya cak har lokaci mai tsawo da a ce ya wuce ta gaban mai sallah, gujewa hakan ya zama tilas

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Portuguese
Manufofin Fassarorin