1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunayin Sallar Idi kafin Huduba

عن عبد الله بن عُمر رضي الله عنهما قال: «كان النبي صلى الله عليه وسلم وأبو بكر وعُمر يصلون العيدين قبل الخُطْبة».

Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunayin Sallar Idi kafin Huduba"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Yakasance yana daga Al'adar Annabi da Halifofinsa, cewa sunayin Sallar Idi da Mutane, a karamar sallah da Babba, kuma suyi Huduba kuma su fara Sallah kafin Huduba, kuma hakan yaci gaba da faruwa har zuwan Marwan shi ne yayi Huduba kafin Sallah

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية