عن أبي هريرة -رضي الله عنه-، قال: «نهى النبي -صلى الله عليه وسلم- أن يصلي الرَّجُلُ مُخْتَصِرًا».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa".
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa