lis din Hadisai

Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fitsari da bayan gida)
عربي الإنجليزية الأوردية
Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
عربي الإنجليزية الأوردية
Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa
عربي الإنجليزية الأوردية
Idan dayanku ya tsaya a cikin sallarsa, to yana rokon Ubangijinsa ne, ko kuma idan Ubangijinsa yana tsakaninsa da alqibla, don haka kada ku tofa wa ɗayanku rigarsa da sumba, amma a hagu ko ƙasan ƙafafunsa.
عربي الإنجليزية الأوردية
Meke damun wasu mutane ne suke ɗaga idanuwansu zuwa sama a cikin sallarsu". Sai maganrasa ta yi tsanani a kan hakan, har ya ce: "Kodai su hanu daga hakan ko a fauce magannansu
عربي الإنجليزية الأوردية
Mafi munin mutane sata shi ne wanda yake satar sallarsa" sai ya ce: Ta yaya zai saci sallarsa? sai ya ce: "Ya zamo ba ya cika ruku'unta, ba ya cika sujjadarta
عربي الإنجليزية الأوردية
A’isha ta kasance tana kyamar sanya hannunsa a gefensa, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa
عربي الإنجليزية الأوردية
Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: Batarwa ne Shaidan yake sata daga Addu'ar Bawa
عربي الإنجليزية الأوردية
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana buɗe sallah da kabbara, da kuma karatu, da (faɗar) Alhamdu lillahi rabbil aalamina (Dukkan yabo ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai)
عربي الإنجليزية الأوردية
Idan ɗayanku ya tsaya ga salla; Rahama tana fuskantar sa, saboda haka kar a goge tsakuwa
عربي الإنجليزية الأوردية