عن أبي ذر رضي الله عنه مرفوعًا: «إذا قام أَحَدُكُمْ إلى الصلاة؛ فإنَّ الرَّحمة تُوَاجِهُهُ، فلا يَمْسَح الحَصَى». وعن معيقيب رضي الله عنه أن النبي صلى الله عليه وسلم قال: في الرجل يُسَوِّي التُّراب حيث يسجُد، قال: «إِنْ كُنْت فاعِلا فَوَاحِدة». المزيد
Daga Abu Zarr - Allah ya yarda da shi - a cikin isnadi: “Idan dayanku ya tashi zuwa sallah; to lallai cewa rahama tana fuskantar shi, don haka kada ya goge tsakuwa. Daga Muaqib - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Annabi -SAW- ya ce: A cikin wani mutum yana gyara datti a inda yake sujada, sai ya ce: "Idan kun kasance masu aikatawa to guda xaya"