عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «من سمِع رجُلا يَنْشُدُ ضَالَّةً في المسجد فليقُل: لا رَدَّهَا الله عليك، فإنَّ المساجد لم تُبْنَ لهذا». المزيد
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: "Duk wanda yaji mutum yana cigiyar bataccen kayansa a cikin masallaci, to yace: Kada Allah ya dawo maka dashi. Ba a gina masallatan don wannan ba".