+ -

عن عائشة رضي الله عنها مرفوعاً: «إذا نَعَسَ أحدكم وهو يصلي فَلْيَرْقُدْ حتى يذهب عنه النوم، فإن أحدكم إذا صلى وهو نَاعِسٌ لا يدري لعله يذهب يستغفر فَيَسُبُّ نَفْسَهُ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi, saboda dayanku idan yayi Sallah yana gyangyadi bai san watakila yaje yana neman Istigfari sai ya zagi kansa (Maimakon haka)"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Abunda Hadisin yake nunawa kin wahalar da kai a Ibada sai mai Sallah yaji da Alamar rinjayar Bacci kuma shi yana Sallah sai ya yanke sallarsa ko ya cika ta sannan ya kwanta ya hutar da kansa, har don kada wani abu ya same shi na rashin dadi Addu'a halin gajiyarsa

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin