lis din Hadisai

"Ku zantar daga gare ni koda kuwa Aya daya ne, kuma ku zantar daga bani Isra'ila babu wata damuwa, Kuma duk wanda ya yi mun karya da gangan to ya tanadi wajen Zamansa a Wuta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ka bauta wa Allah shi kaxai, kada ka hada kome da Shi, kuma ka bar abin da ubanninka suka fada, kuma Ya umurce mu da yin addu’a da gaskiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
ku rika zantar da Mutane da abinda suka sani, ko kuna son su karyata Allah da manzonsa ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Yayin da Mutuwa ta zowa Aba Dalib sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yazo masa a wajansa akwai Abdullahi Dan Ubayyu da Abu Jahal,sai yace dashi:ya Baffana kace babu abin bautawa da Gaskiya sai Allah;kalmace da zan maka dalili da ita a wajan Ubangiji
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kowace Sallama da kayiwa Mutane Za'a baka ladan Sadakaku Dabbarsa ma kowace Rana ta futo ka iya daidaita tsakanin Mutane Biyu Sadaka ne, kuma ka taimaki Mutum akan Dabbarsa ta hanayar ya dora mata kaya ko ya sauke mata shi ma Sadaka ne, Kuma Kalma mai dadi ma Sadaka ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Lallai Addini Mai Sauki ne, Kuma babu wanda zai tsananta cikinsa face sai ya gajiyar da shi, saboda haka ku daidaita kuma ku kimanta sannan kuyi bushara, kuma ku nemi taimakon Allah da Safiya da kuma yammaci da wani abu na Duhun Dare"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya hana duka a fuska, da shaushawa a Fuska
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan baku lissafa ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Kaji Tsoron Allah cikin wadan nan Dabbobin da basa Magana, saboda ku hau su suna lafiya, kuma kuci (Namansu) Lafiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai cewa babu mai yin Azaba da Wuta sai Ubangijin Wutar
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don haka ta firgita da shi.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku xauki aikin da zaku iya yi, na rantse da Allah Allah ba zai daina baku lada ba har sai kun gajiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya ga wani jaki an masa zanen wuta a fuskarsa, sai ya Musanta hakan
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kun ganni na bakwai a cikin Bakwai Bakwai. Ba mu da wani bawa sai wanda ya mari karaminmu, don haka Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya umurce mu da 'yantar da ita
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci