عن ابن عباس رضي الله عنهما مرفوعاً: رأى رسول الله صلى الله عليه وسلم حِمَارًا مَوْسُومَ الوَجْهِ، فأنكر ذلك؟ فقال: «والله لا أَسِمُهُ إلا أقصى شيء من الوجه» وأمر بحماره فُكُوِيَ في جَاعِرَتَيْهِ، فهو أول من كوى الجاعرتين. المزيد
Daga Ibnu Abbas - Allah ya yarda da su duka - daga Annabii: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ga Jaki fuskarsa da Zanen Wuta, don haka ya yi faxan hakan? Ya ce: "Wallahi, bana yi masa alama mafi munin fuska ne." Kuma ya umarci a goge jakinsa a cikin mashin dinsa, domin shi ne farkon wanda ya yi zane da Wuta a Duwawunsa biyu.