1. Gida
  2. kashe kashe
  3. DA'AWA DA HISBA

Sabuntawa Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi

عن أنس رضي الله عنه قال: نَهى رسول الله صلى الله عليه وسلم أن تُصْبَرَ البَهائِم.

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce:"Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Anas -Allah ya yarda da shi- yana bada labari game da hanin Annabi SAW kan a xaure Dabba da ranta don a kasheta da Ranta da harbi da kibiya, ko mai kama da hakan har ta Mutu; kuma ya hana hakan saboda a cikinsa akwai Azabtar da Dabbobi

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية