عن أبي هُريرة رضي الله عنه مرفوعًا: «إذا قلتَ لصاحبك: أَنْصِتْ يوم الجمعة والإمام يَخْطُبُ، فقد لَغَوْتَ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Abu Huraira Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi: "Ranar jumaa idan kace dana kusa dakai yi shiru a lokacin da liman ke huduba to ka yi wasa".
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Yana daga mafi girman alamomin jumaa hudubobi guda biyu, daga manufofin ta yiwa mutane waazi da nusar da su, yana daga ladabin mai saurare huduba yin shiru don sauraren liman, don ya fahimci waazin, don haka Annabi ya tsoratar bisa hatsarin yin magana koda hana na kusa da kai yin surutu, duk wanda ya yi magana lokacin da liman ke huduba ta ya yi wasa, don haka aka yi hana da kar a yi abin da zai shagaltar da masu sauraren huduba, sabo da falalar jumua

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Malayalam Telgonci Swahili Yaran Tamili Yaran Barma Jamusanci Japananci bushtu Asami Albaniyanci
Manufofin Fassarorin