lis din Hadisai

Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa ka yi zance mara anfani
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi wanka irin wankan janaba a ranar Juma`a, sannan ya tafi, kamar ya bayar da sadakar rakuma ne
عربي Turanci urdu
Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari huduba kuma ya yi shiru za'a gafarta masa abinda ke tsakaninsa da tsakanin Juma'a da ƙarin kwanaki uku
عربي Turanci urdu
Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
عربي Turanci urdu
Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu
عربي Turanci urdu
Idan ranar Juma'a mala'iku suka tsaya a kofar masallacin, sun rubuta na farko, sannan na farko
عربي Turanci urdu
wani mutum ya zo a lokacin Annabi- mai tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi- yana yiwa mutane huduba a ranar juma`a. sai ya ce: kayi salla ne ya kai wane? sai ya ce: a`a, sai annabi ya ce: tashi kayi raka`a biyu
عربي Turanci urdu
Mun kasance muna yin Sallah tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - Juma'a, sannan mu tafi, kuma katangun ba su da inuwar da za mu iya rayuwa a karkashin ta.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya kasance- yana yin huduba guda biyu alhali yana tsaye, yana raba tsakanin su da zama.
عربي Turanci urdu
"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba
عربي Turanci urdu