kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari huduba kuma ya yi shiru za'a gafarta masa abinda ke tsakaninsa da tsakanin Juma'a da ƙarin kwanaki uku*, wanda ya taba tsakankwani to haƙiƙa ya yi yashasshiyar magana".
عربي Turanci urdu