عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ما بَيْن المَشْرِق والمَغْرِب قِبْلة».
[صحيح] - [رواه الترمذي وابن ماجه ومالك]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An Rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qiblai"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (15)