+ -

عن عائشة رضي الله عنها أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «من مات وعليه صِيَامٌ صَامَ عنه وَلِيُّهُ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Buraida Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce:
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

A’isha, Allah Ya yarda da ita, ta sanar da cewa Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- ya umarci waliyyin wanda ya mutu, kuma shi ke da alhakin azumin da ake nema na alwashi, ko kaffara, ko ramuwar Ramadhan, don yin azumi a madadinsa. Domin bashi ne yake binsa, danginsa ma sun fi shi iya biyansa Saboda alheri ne a gare shi, alheri da haɗi, kuma wannan abin kyawawa ne, ba tabbatacce ba.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin