kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Ku zantar daga gare ni koda kuwa Aya daya ne, kuma ku zantar daga bani Isra'ila babu wata damuwa, Kuma duk wanda ya yi mun karya da gangan to ya tanadi wajen Zamansa a Wuta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku saurara, kada wani mutum Hadisi ya je masa daga gareni alhali shi yana kishingide akan mazauninsa sai ya ce: Tsakanin mu da ku littafin Allah
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifofina shiryayyu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Duk wanda ya zantar da wani Hasina yasan Qaryane yo shima yana cikin Masu Qaeyar
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku ji ba, to, kashedinku da su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ka rubuta, na rantse da wanda raina yake a hannunSa babu abin da zai fito daga cikinsa sai gaskiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Daya daga cikin mafi girman dalilai shi ne mutum ya yi addu'a ga wanin mahaifinsa, ko ya gani da idanunsa abin da ba ku gani ba, ko kuma ya ce wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - abin da bai fada ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci