kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
عربي Turanci urdu
Da ace za ku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaro, da Ya azurtaku kamar yadda yake azurta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace kuma ya yi yammaci a ƙoshe
عربي Turanci urdu
Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar da shi da dogara (ga Allah)
عربي Turanci urdu
Allah Maxauakai yana cewa idan bawa na ya so yin savo, kada ku rubuta shi har sai ya aikata, idan kuma ya aikata shi to ku rubuta masa kwatankwacinsa, kuma idan ya barshi saboda ni to ku rubuta masa lada
عربي Turanci urdu
Ayyuka shida ne, mutane kuma hudu ne, akwai tabbatattu biyu. Da tamka da tamka, da kyakkyawa da tamkarta goma, da kyakkyawa da dari bakwai
عربي Turanci urdu
Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne
عربي Turanci urdu
Lallai Allah ba Ya karɓar aiki sai wanda ya zama abin tsarkakewa, kuma aka nufi fuskar Allah da shi
عربي Turanci urdu
Lallai yana daga cikin Girmama Allah girmama Ma'abocin furfura a Musulunci da Mahaddacin Alqur'ani wanda baya shige gona da iri a cikinsa ko mai sakaci da shi da kuma girmama mai Mulki mai Adalci
عربي Turanci urdu