kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Duk wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah, to, yana da lada, kuma kowane lada za a ninkashi goma
عربي Turanci urdu
Allah - maɗaukakin sarki Ya ce: Na raba sallah tsakanina da tsakanin bawaNa gida biyu, bawaNa yana da abin da ya roƙa
عربي Turanci urdu
Gangaran wajen Karatun Quran yana tare da Manyan Mala'iku Masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karatu kuma yake guragura a cikinsa yana mai shan wuya to yana da lada biyu.
عربي Turanci urdu
Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
عربي Turanci urdu
Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
عربي Turanci urdu
Za'a ce da ma'abocin Alkur’ani: Karanta ka daukaka, ka rera kamar yadda ka kasance kana rerawa a duniya, domin cewa matsayinka zai tasayane a karshen ayar da ka karantata
عربي Turanci urdu
Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne
عربي Turanci urdu
Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa
عربي Turanci urdu
Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa
عربي Turanci urdu